fidelitybank

Kanun Labarai

DA ÆŠUMI-ÆŠUMI: Ƴan ta’adda sun sako mutane 60 da su ka É—auke a coci a Kaduna

  Bayan wata É—aya a hannun masu garkuwa da mutane, masu bauta a cocin emanuel baftis da ke Kakau Daji, Jihar Kaduna sun shaÆ™i iskar...

Ganduje: MIPPAN ta karrama gwamnan Kano

Kungiyar masu gudanar da harkokin tallace-tallace kafofin yada labarai ta kasa (MIPAN) ta karrama Gwamna jihar Kano, Dr.Abdullahi Umar Ganduje. Kungiyar ta baiwa gwamnan lambar...

Dalibi ya kashe malamin sa a kan ya zane kanwarsa

Wani dalibin makarantar Sakandire mai suna, Mike Ogbese, ya lakadawa malaminsa mai suna, Ezeugo Joseph, dukan tsiya har lahira a kan ya zane kanwarsa...

Kaduna: ‘Yan tadda sun kai hari tare da yin garkuwa da mutane 50

Rahotanni daga jihar Kaduna na nuni da cewa wasu ‘yan bindiga da aka fi sani da ‘yan ta’adda sun kai hari kauyen Unguwan Gimbiya...

Siyasa: Mun gurfanar da matasa 13 – Yan sanda

Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta gurfanar da mutanan da ta kama wand ake zargi da yunkurin kona ofishin dan takarar gwamana jihar Kano,...

Popular

spot_imgspot_img

legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp