Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) kan yunƙurinta na kafa sabuwar majalisar dattawan Kano.
Gwamnatin ta bayyana cewa tun a Janairun...
Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu Imam Ogan Boye, ya ce ƙaramar hukumar za ta ɗauki matakan gaggawa kan lalacewar maƙabartu...