Ma’aikatar waƙafi da harkokin addinin Musulunci ta Kuwait ta haramta wa limamai karanta Alƙur’ani daga wayoyinsu na hannu a lokutan nafilfilun dare na watan...
Wani matashi ɗan ƙasar Masar ya lashe gasar musabaƙar Al-Ƙur'ani mai girma ta duniya da aka yi a Tanzania.
Omar Mohammad Hussein, Ya samu nasarar...
Hukumar Shari’a ta Jihar Bauchi, ta shirya muƙabala tsakanin malamai da kuma Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi, kan kalaman da ya yi game da...