Ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama, ya shaida wa BBC cewa, ofishin jakadancin ƙasar a Sudan yana ƙoƙarin shirya motocin bas-bas da za su kwashe...
Daliban Najeriya da ke makale a birnin Khartoum, babban birnin kasar Sudan, sun roki gwamnatin tarayya da ta taimaka musu wajen kwashe su.
Daliban dai...