fidelitybank

Ilimi

Gwamnati ta amince da Naira biliyan 32.4 a kammala shelkwatar É—akin karatu

Majalisar zartaswa ta tarayya, FEC, ta amince da Naira biliyan 32.4 don kammala ginin babban dakin karatu na kasa da ke Abuja. Tun a shekarar...

NECO ta dage jarabawar NCEE

Hukumar Shirya Jarrabawa ta Kasa (NECO), ta ce, ta dage jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa (NCEE) zuwa ranar Asabar 3 ga...

Da Dumi-Dumi: Gwamnati ta fara kwashe ‘yan Najeriya daga Sudan

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da fara kwashe ‘yan Najeriya da suka makale a kasar Sudan, bayan barkewar rikici a kasar da ke arewacin Afirka. Ministan...

Za a yi jana’izar Magatakardar Jami’ar Bayero

Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta sanar da rasuwar magatakardar jami’ar, Malam Jamilu Ahmad Salim. Ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya. Hakan na kunshe ne cikin wata...

Za mu Æ™waso Æ´an Najeriya kyauta daga Sudan – Air Peace

Shugaban kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Air Peace a Najeriya, Allen Onyema, ya ce kamfanin a shirye yake kwaso 'yan Najeriya da suka maƙale...

Popular

spot_imgspot_img

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp