fidelitybank

Ilimi

An gurfanar da dalibi a gaban kotu bisa zargin satar 700,000

Wani mai suna David Chimezie mai shekaru 23 a ranar Alhamis din da ta gabata, an tsare shi a wata kotun majistare ta Iyaganku...

An kammala kwashe daliban Najeriya daga Sudan

Hukumomi a Najeriya sun tabbatar da kammala aikin kwashe ɗalibai 'yan ƙasar da ke karatu a ƙasar Sudan Waɗanda ɓarkewar rikici tsakanin sojojin gwamnati...

Maigadin makarantar da ya yi wa daliba mai shekara 4 fyade ya shiga hannu

Rundunar ‘yan sanda ta kama wani jami’in tsaro na makarantar ‘Great Scholars International School’ da ke Abraham Adesanya Estate a Legas. Ma’aikacin da aka bayyana...

Dalibai 125 daga Sudan sun sauka a Abuja

Wasu ƙarin 'yan Najeriya 125 sun isa Abuja daga Sudan. Mutanen waɗanda jirgin Tarco B737-300 ya ɗauko daga Port Sudan sun sauka a filin jirgin...

Gwamnatin Kogi ta amince da ritayar Malaman makarantu zuwa shekaru 65

Gwamnatin Kogi ta amince da shekaru 65 a matsayin shekarun ritaya ga malaman jihar. Kamfanin Dillancin labarai na ƙasa NAN, ya bayar da rahoton cewa,...

Popular

spot_imgspot_img

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp