fidelitybank

Ilimi

An kama shugabannin makarantu da masu sa ido da magudin jarabawar WAEC

Akalla jami’ai 20 ne da ake zargin suna taimakawa da badakalar cin hanci da rashawa a Hukumar Jarrabawar Afirka ta Yamma, WAEC, ta kama...

Majalisa ta sanya dokar hukunta Malamin da ya yi lalalata da Dalibi

Majalisar Wakila mai barin gado, ta amince da ƙudirin dokar da zai haramta tare da hukunta duk malamin da aka samu da laifin cin...

Jami’an tsaro su zakulo wanda ya kashe mana mamban mu – ASUU

Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, reshen jami’ar Ibadan, ta bukaci jami’an tsaro da su daina bata lokaci wajen zakulo wadanda suka kashe daya daga cikin...

Gwamnatin Bauchi ta amince da É—aukar ma’aikata 1,684

Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya amince da daukar malaman makarantun sakandire 1,684 da ma’aikatan tsawaita aiki da ma’aikatan kwalejin ilimi ta...

Dan takarar gwamnan Kogi ya dauki Malamin makaranta a matsayin mataimakinsa

Dan takarar gwamnan jihar Kogi a karkashin jam’iyyar APC, Usmam Ododo, ya bayyana wani malamin makarantar firamare Salifu Joel a matsayin abokin takararsa a...

Popular

spot_imgspot_img

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp