fidelitybank

Ilimi

Yadda sakamakon daliba Ejikeme na JAMB ya yamutsa hazo haka zaben 2023 ya raba kan Najriya – Omokri

Reno Omokri, mai fafutukar siyasa da zamantakewa, ya mayar da martani kan cece-kucen da ake tafkawa a tsakanin hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta...

Sakataren zartarwa na hukumar kula da jami’o’i ya yi murabus

Sakataren zartarwa na Hukumar Kula da Jami’o’i ta kasa (NUC), Farfesa Abubakar Abdulrasheed, ya sanar da yin murabus daga hukumar. Shi da kansa ya sanar...

Gwamnan Zamfara ya amince a biya wa daliban jihar WAEC da NECO

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara, ya amince da bukatar a hukumance na yin rajistar ‘yan dalibai da za su yi jarrabawar kammala sakandare...

Da Dumi-Dumi: JAMB ta kayyade maki 140 a matsayin matakin shiga Jami’a

Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta kasa (JAMB), ta kayyade mafi karancin maki ga masu neman shiga jami’o’i a Najeriya 140. Hukumar ta kuma tantance...

Muna aiki tukuru da jami’an tsaro wajen ceto daliban mu – Jami’ar Gusau

Mukaddashin shugaban jami’ar tarayya ta Gusau, Farfesa Aliyu Gadanga Tsafe, ya ce mahukuntan cibiyar da jami’an tsaro suna aiki kafada da kafada da su...

Popular

spot_imgspot_img

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp