Reno Omokri, mai fafutukar siyasa da zamantakewa, ya mayar da martani kan cece-kucen da ake tafkawa a tsakanin hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta...
Sakataren zartarwa na Hukumar Kula da Jami’o’i ta kasa (NUC), Farfesa Abubakar Abdulrasheed, ya sanar da yin murabus daga hukumar.
Shi da kansa ya sanar...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta kasa (JAMB), ta kayyade mafi karancin maki ga masu neman shiga jami’o’i a Najeriya 140.
Hukumar ta kuma tantance...
Mukaddashin shugaban jami’ar tarayya ta Gusau, Farfesa Aliyu Gadanga Tsafe, ya ce mahukuntan cibiyar da jami’an tsaro suna aiki kafada da kafada da su...