fidelitybank

Ilimi

ÆŠalibai miliyan 1,205,888 za su zana jarabawa – NECO

Hukumar shirya jarabawar ta kasa (NECO), ta sanya adadin wadanda suka yi rijistar zana jarrabawar kammala sakandare na shekarar 2023 da ke gudana a...

Yara miliyan 1.6 ba sa zuwa makaranta a yankin Arewa maso Gabas – UNICEF

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya yi gargadin cewa akalla yara miliyan 1.6 ba sa zuwa makaranta a yankin...

A rinÆ™a biyan kowane É—alibi Naira dubu goma – Gwamnan Kwara

Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq na Jihar Kwara, ya ba da umarnin biyan Naira 10,000 kowannensu ga daliban jihar a manyan makarantun mallakar gwamnati. Ya kuma amince...

Ku zama jakadu na gari a Bauchi – Sakon Gwamna da ya aikewa NYSC

Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya bukaci masu yi wa kasa hidima na kasa (NYSC) ba kawai a jihar ba har ma a...

Tinubu ya amince a samarwa da Daliban Jami’a da na Kwaleji motar Bas

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da samar da motocin bas ga daliban jami’o’i da kwalejojin ilimi da kwalejojin ilimi a fadin kasar...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp