fidelitybank

Ilimi

Ƴan bindiga sun sace É—aliban Jami’ar Tarayya ta Gusau

Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, wasu Æ´an bindiga sun kai hari a gidajen kwanan É—aliban Jami'ar Tarayya da ke Gusau, tare da sace...

Dalibai sun barazanar rufe jami’a sakamakon karin kudin makaranta

Daliban Jami’ar Obafemi-Awolowo Ile-Ife Jihar Osun, sun yi barazanar rufe harkoki a makarantar. Barazanar tasu na zuwa ne bayan da mahukuntan cibiyar suka sanar da...

Zulum ya nada sabon shugaban kwalejin Ramat

Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya amince da nadin Bukar Abubakar a matsayin sabon shugaban makarantar Ramat Polytechnic Maiduguri. Wata sanarwa da mai baiwa...

Dalibai 32 ‘yan kasa da shekaru 6 zuwa 12 sun mutu a Morocco

Girgizar ƙasar da ta faru a Morocco ta haifar da labarai masu ta da hankali. Cikin waɗanda suka mutu har da wasu 'yan makaranta da...

Jami’ar Legas ta ragewa Dalibai kudin makaranta

Hukumomin Jami'ar tarayya da ke Legas, sun bayyana rage kuÉ—in makaranta da na É—akunan kwanan É—alibai ga É—aliban jami'ar. Cikin makon nan ne dai É—aliban...

Popular

spot_imgspot_img

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp