Gwamnatin ƙasar Kuwait ta jaddada aniyarta ta tallafa wa yara 200,000 da ba su zuwa makaranta a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya.
Jakadan Kuwait...
Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, reshen jihar Kaduna, KASU, a ranar Talata ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani, sakamakon rashin warware matsalolin jin dadin jama’a.
Hakan...
Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya bayyana cewa ambaliyar ruwa a shekarar 2024 ta raba kimanin dalibai miliyan 2.2 da...