fidelitybank

Ilimi

Malaman makarantun Firamare da Sakandire za su tsunduma yajin aiki a Bayelsa

Kungiyar malamai ta Najeriya NUT, ta yi barazanar fara yajin aikin sai baba-ta-gani a makarantun firamare da sakandire na gwamnati a jihar Bayelsa, sakamakon...

Sojoji sun kuɓutar da Ɗaliban Gusau

Sojojin Najeriya ƙarƙashin rundunar Hadarin Daji mai yaƙi da 'yan fashin daji a arewacin Najeriya ta ce ta samu nasarar kuɓutar da wasu ɗaliban...

Dole ne mu ladaftar da Lakcarorin da suke yi wa É—alibai fyaÉ—e – Ministan Ilimi

Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya gargadi malaman jami’o’i kan cin zarafi da ake yi a harabar jami’o’in, yana mai jaddada cewa ma’aikatar za...

Ba wuta ba zana jarabawa – Daliban Jami’ar Kaduna

Daliban Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) da ke harabar Kafanchan, sun gudanar da zanga-zangar lumana don nuna rashin amincewarsu da katsewar wutar lantarki na tsawon...

Yan bindiga sun yi garkuwa da dalibai hudu a jami’ar jihar Nasarawa

A ranar Litinin da daddare ne wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da wasu dalibai hudu na jami’ar jihar Nasarawa da ke Keffi (NSUK). Lamarin...

Popular

spot_imgspot_img

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp