Kungiyar malamai ta Najeriya NUT, ta yi barazanar fara yajin aikin sai baba-ta-gani a makarantun firamare da sakandire na gwamnati a jihar Bayelsa, sakamakon...
Sojojin Najeriya ƙarƙashin rundunar Hadarin Daji mai yaƙi da 'yan fashin daji a arewacin Najeriya ta ce ta samu nasarar kuɓutar da wasu ɗaliban...
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya gargadi malaman jami’o’i kan cin zarafi da ake yi a harabar jami’o’in, yana mai jaddada cewa ma’aikatar za...
Daliban Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) da ke harabar Kafanchan, sun gudanar da zanga-zangar lumana don nuna rashin amincewarsu da katsewar wutar lantarki na tsawon...