Hukumar tabbatar da ingancin makarantu ta jihar Kaduna ta rufe makarantar Al-Azhar da ke Zariya, biyo bayan rasuwar wani dalibi.
An hukunta wani dalibi mai...
Gwamnatin Jihar Neja ta cika Naira miliyan 205 da Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma (WAEC), ta biya a kudaden jarrabawar...
Makarantu a jihar Zamfara sun koma karatun zangon shekarar 2023-2024 yayin da makarantu 75 a yankin suka kasance a rufe sakamakon fargabar sace-sacen mutane...