fidelitybank

Ilimi

Gwamnan Zamfara ya sanya dokar ta baci a fannin Ilimi

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya kafa dokar ta-baci kan harkokin ilimi, saboda yadda fannin ke fuskantar koma baya a jihar. A wani jawabi...

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani

Kungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa (ASUU), ta bi sahun kungiyoyin kwadago NLC da TUC a wani yajin aikin da suke yi a fadin kasar. ASUU...

Yajin aiki ya janyo ma’aikatar ilimi a Kano ta dakatar da jarabawar Qualifying

Ma’aikatar ilimi ta jihar Kano ta soke jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta Qualifying, sakamakon yajin aikin da kungiyar kwadago suka yi. Ma’aikatar ta...

Ƙungiyar Ɗalibai sun magantu bayan da Tinubu ya naɗa tsohon shugaban ƙungiyar

Shugabannin dalibai a fadin kasar nan sun mayar da martani kan nadin tsohon shugaban kungiyar dalibai ta kasa (NANS), Sunday Asefon, a matsayin babban...

Gwamnatin Birtaniya za ta magance matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta a Jigawa

Gwamnatin Birtaniya ta hannun babbar hukumar Biritaniya a Najeriya, ta yi alkawarin ci gaba da baiwa gwamnatin jihar Jigawa goyon baya domin magance matsalar...

Popular

spot_imgspot_img

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp