fidelitybank

Ilimi

Za mu magance matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta – Tinubu

Shugaban kasa Bola Tinubu, ya ba da umarnin sake dawo da tsarin ciyar da ɗaliban makaranta domin magance ƙalubalen rashin zuwan yara makaranta. Tsohon shugaban...

Wike ya amince da Naira biliyan 13.1 a matsayin kudin gyara makarantun Abuja

Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya amince da Naira biliyan 13.1 domin gudanar da aikin gyara da sabbin bandakuna da samar da kayayyakin...

A daina nuna wariya ga yara masu nakasa a makarantun gwamnati – Ministan Ilimi

Karamin Ministan Ilimi, Yusuf Sununu, ya yi kira da a daina nuna wariya ga yara masu nakasa a makarantun gwamnati a fadin kasar nan. Sununu...

Kusan Malam makaranta 4,000 sun faÉ—i a jarabawa

Hukumar yi wa Malaman Makaranta Rijista ta Najeriya (TRCN) ta bayyana cewa kimanin malaman makaranta dubu uku da dari tara da sittin da uku...

JAMB ta kara kudin jarabawar shiga jami’o’i

Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB, ta kara kudin rajistar jarrabawar shiga jami’a, UTME. Hukumar jarrabawar ta bayyana hakan ne a wata sanarwa da...

Popular

spot_imgspot_img

tribune newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp