Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya ta NANS, reshen ƙasar Benin, ta yi kira ga hukumomin Najeriya da su sassauta dokar soke tantance takardun shaidar karatun digiri...
Gwamnatin tarayya ta yi alkawarin kara samar da ilimi ga ‘yan Najeriya.
Karamin Ministan Ilimi, Dakta Yusuf Sununu ne ya bayyana hakan yayin bude harabar...
Gwamnatin tarayya, ta hannun ma’aikatar ilimi ta tarayya, a ranar Talata, ta sanar da dakatar da jami’o’in kasashen waje 18 a Najeriya.
A baya dai...