fidelitybank

Ilimi

Hana karatun digiri na Æ™asar Togo da Benin zai shafi É—alibai 15,000 – NANS

Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya ta NANS, reshen ƙasar Benin, ta yi kira ga hukumomin Najeriya da su sassauta dokar soke tantance takardun shaidar karatun digiri...

Za mu bi kadin kisan da aka yi wa É—alibin Najeriya a Canada – Gwamnati ta

Gwamnatin tarayya ta sha alwashin bin kadin kisan da aka yi wa wani dalibi dan Najeriya mai shekara 19 da ke karatu a kasar...

Mun yi alkawarin samar da ingantaccen ilimi a Najeriya – Gwamnati

Gwamnatin tarayya ta yi alkawarin kara samar da ilimi ga ‘yan Najeriya. Karamin Ministan Ilimi, Dakta Yusuf Sununu ne ya bayyana hakan yayin bude harabar...

Da Dumi-Dumi: Gwamnati ta haramta karatu a jami’o’i 18 a Najeriya

Gwamnatin tarayya, ta hannun ma’aikatar ilimi ta tarayya, a ranar Talata, ta sanar da dakatar da jami’o’in kasashen waje 18 a Najeriya. A baya dai...

Tinubu ka dakatar da cibiyoyi da ke gudanar da kwasa-kwasan da ba a amince da su ba – NANS

Kungiyar daliban Najeriya NANS, ta ce ya kamata a dakatar da cibiyoyin Najeriya da ke gudanar da kwasa-kwasan da ba su amince da su...

Popular

spot_imgspot_img

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp