fidelitybank

Ilimi

Ina baiwa Æ´an Legas haÆ™uri kan kalaman da na yi – Ƴar Bautar Ƙasa

Wata ƴar Najeriya da ke yi wa ƙasa hidima (NYSC) a birnin Legas, wadda bidiyon ta ya karaɗe shafukan sada zumunta inda ta soki...

Gwamnatin Legas ta kaddamar da rigakafin Diphtheria bayan an samu Dalibi ya mutu

Jam'ian kiwon lafiya a jihar Legas sun ƙaddamar da shirin riga-kafi na gaggawa bayan samun ɓarkewar cutar Diphtheria da ya yi sanadiyyar mutuwar wani...

Ƴan Bindiga sun sace É—aliban jami’a huÉ—u a Katsina

ÆŠaliban jami'a na gwamnatin tarayya da ke Dutsinma na jihar Katsina huÉ—u ne Æ´anbindiga suka sace a wata unguwar da ake kira da Paris...

Gwamnatin Delta ta haramta yin karatu a ƙasashen ƙetare

Gwamnatin jihar Delta ta haramtawa ma’aikatan gwamnati da ma’aikatan jihar shiga karatu zuwa kasashen ketare. Haka kuma, jami'an da aka ba su izinin karatu a...

Kuwait za ta tallafawa Yara dubu 200 a jihar Kaduna

Gwamnatin ƙasar Kuwait ta jaddada aniyarta ta tallafa wa yara 200,000 da ba su zuwa makaranta a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya. Jakadan Kuwait...

Popular

spot_imgspot_img

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp