fidelitybank

Ilimi

Rashin cikakkun jami’an tsaro ya sa aka sace daliban Kuriga – Gwamnan Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya ce babu isassun jami'an tsaro a yankunan da ke fama da hare-hare a jihar, lamarin da ya ce...

‘Yan bindiga sun sace daliban makarantar tsangaya a Sokoto

Wasu 'yan bindiya dauke da makamai sun kai hari kauyen Gidan Bakuso da ke yankin karamar hukumar Gada a jihar Sokoto, tare da sace...

Amurka ta yi tir da sace yara daliban Kaduna

Amurka ta yi Allah-wadai da sace yara 'yan makaranta a jihar Kaduna. Rahotanni na cewa, kimanin mutane 200 da suka rasa matsugunansu, wadanda suka kunshi...

Sojoji na cigaba da neman dalibai sama da 200 da aka sace a Kaduna

Jami'an tsaro na ci gaba da neman fiye da dalibai 280 na makarantar furamare da ƙaramar makarantar Kuriga da 'yan bindiga suka sace ranar...

A yi wa wadanda suka sace Dalibai hukuncin kisa – Uwar Gidan Tinubu

Uwargidan shugaban kasa Bola Tinubu, Oluremi, ta yi kira da a zartar da hukunci mai tsauri, ciki har da hukuncin kisa ga duk wanda...

Popular

spot_imgspot_img

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp