fidelitybank

Ilimi

Majalisa ta amince da ƙudirin kafa asusun tallafawa NYSC

Majalisar dattijai ta amince da wani kudirin doka da ke neman a kafa asusun tallafawa masu yi wa kasa hidima (NYSC). Ƙudurin dokar wanda Sanata...

An kubutar da Daliban jami’ar Tarayya ta Gusau su 5

An kuɓutar da ɗaliban Jami'ar Tarayya ta Gusau guda biyar cikin ɗalibai da aka sace. Wata ƴar uwar ɗaya cikin ɗaliban da aka sace wadda...

Mun yi alkawarin kubutar da Daliban Kuriga – Sojoji

Rundunar sojin Najeriya ta yi alƙawarin kuɓutar da fiye da ɗalibai 200 da ƴanbindiga suka sace a baya-bayan nan a jihar Kaduna. Da yake magana...

Idan ba a bamu biliyan 1 ba za mu kashe dukannin Dalibai cikin kwana 20

‘Yan ta’addan da suka yi garkuwa da dalibai da ma’aikata sama da 286 a jihar Kaduna sun bukaci jimillar Naira biliyan 1 (dala 620,432)...

Ba za mu biya dan ta’adda kudin fansa ba – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya umarci jami'an tsaro da kada su biya kuÉ—in fansar sakin kusan É—alibai 300 da malaminsu da aka yi garkuwa...

Popular

spot_imgspot_img

punch news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp