fidelitybank

Ilimi

ÆŠaliban Kuriga sun shaÆ™i iskar Æ´anci – Sanata Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya bayyana cewa an sako yaran makarantar Kuriga sama da 200 da wasu da ake zargin ‘yan bindiga...

Ana fargabar Daliban Jami’ar Nasarawa 3 sun mutu yayin karbar shinkafa

Daliban Jami’ar Jihar Nasarawa, NSUK, sun mutu ranar Juma’a a garin Keffi, sakamakon turmutsitsin da ya faru a lokacin rabon tallafin shinkafa da gwamnatin...

Gwamnati za ta sanya Almajirai a tsarin ciyar da dalibai – Dr. Yetunde

Gwamnatin tarayya ta ce za ta sanya tsarin Almajiri a cikin shirin ciyar da dalibai na kasa baki daya. Babbar mataimakiyar shugaban kasa ta musamman...

An dakume Dalibai biyu bayan sun yi garkuwa da kan su

An kama wasu dalibai biyu bisa zargin yin karya na garkuwa da su. Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta tabbatar da kamun a ranar Alhamis. Jami’in...

Austreliya ta tsaurara ka’idojin bayar da bisa ga daliban Najeriya

Gwamnatin Ostireliya ta sanar da fara aiwatar da tsauraran ka'idojin biza ga daliban Najeriya da takwarorinsu na kasashen waje da ke shirin yin kaura...

Popular

spot_imgspot_img

vanguard 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp