Gwamnatin jihar Kebbi ta hannun ma’aikatar kula da harkokin addini ta fara kidayar makarantun Almajiri a fadin jihar.
Wannan ci gaban an yi shi ne...
Kungiyar tuntuba ta matasan Arewa (AYCF) ta bayyana a matsayin abin farin ciki da labarin sakin yaran makarantar Kuriga da ke karamar hukumar Chikun...