fidelitybank

Ilimi

Tinubu ya rattaɓa hannu kan dokar baiwa Ɗalibai bashin karatu

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya sa hannu kan dokar bai wa ɗalibai bashin karatu. Ya sa hannu kan dokar ce a fadar shugaban ƙasa...

Za mu fara farautar masu shaidar kammala jami’a ta bogi – Gwamnati

Gwamnatin tarayya ta sake cewa hukumomin tsaro za su bibiyi daidaikun mutanen da ke da takardar shedar jami'a ta bogi a kasar. Ministan Ilimi, Tahir...

JAMB ta gano sakamakon dalibai 1,665 na jabu

Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB, ta gano kasa da sakamakon A-Level 1,665 na jabu a lokacin gudanar da rijistar...

An kama mutanen da ake zargi da kashe Malamin Jami’ar Maiduguri

Rundunar Æ´an sandan jihar Borno ta ce, ta kama mutum takwas da ake zargi da hannu a kisan wani malami da ke koyarwa a...

ASUU ta bayar da makwanni 2 domin fara yajin aiki

Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, reshen jami’ar jihar Gombe, ta bayar da wa’adin makonni biyu ga gwamnatin jihar da shugabannin jami’ar domin magance bukatunta. A wani...

Popular

spot_imgspot_img

nan news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp