Wasu ‘yan bindiga sun kashe farfesa Yusuf Saidu, mataimakin shugaban sashen bincike da ƙirƙire-ƙirƙire da ci gaba na jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sokoto.
Jami’ar...
Malaman Jami’o’in Najeriya ne suka fi kowa albashi mafi karanci a duniya, in ji kungiyar Academic Staff Union of Universities (ASUU) a Jami’ar Modibbo...
Daya daga cikin manyan Limaman harami, Sheikh Maher Al-Muaiqly, ya jagoranci huÉ—uba a filin Arfa.
Jaridar Saudi Gazzet ta ce huÉ—ubar malamin ta yi kamanceceniya...