Kungiyoyin ma’aikatan jami’o'in waɗanda ba malamai ba da ake kira da (SSANU da NASU), sun gudanar da wata zanga-zanga saboda riƙe musu kuɗin albashinsu...
Farfesa Ishaq Oloyede, magatakardar hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB, ya gargadi manyan makarantun musamman jami’o’i da su daina karbar...