Ministan Ilimi Farfesa Tahir Mamman ya umurci mataimakan shugabannin jami'o'in Najeriya da su tabbatar da tsaro da tsaron ma'aikata da dalibai.
Hakan ya fito ne...
Gwamnatin jihar Jigawa za ta haɗa hannu da gidauniyar 'Alfurqan Qur'anic' ta ƙasar Saudiyya don inganta makarantun tsangaya da ke faɗin jihar.
Cikin wata sanarwa...
Wata dalibar Kimiyyar Kwamfuta mai mataki 300 a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Bauchi, Naja’atu Salisu, ta rasu bayan ta fadi a bandaki a...
Gwamnatin tarayya ta rage kuɗin tallafin karatu ga ɗaliban ƙasar da ke karatu a ƙasashen waje.
Gwamnatin ta rage kuÉ—in tallafin daga dala 5,650 zuwa...