Kwalejin fasaha ta jihar Adamawa, ta rufe makarantar tsawon mako É—aya sakamakon zanga-zangar da É—alibai suka gudanar.
Bayanai sun ce zanga-zangar ta ɓarke ne sakamakon...
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa, za ta sake kaddamar da shirin ciyar da É—alibai a makarantu, ranar 29 ga watan Mayu.
Ƙaramin Ministan ma'aikatar...
Hukumar Shirya Jarrabawa Shiga Manyan Makarantu, JAMB, ta saka ranar Alhamis 24 ga watan Afrilu a matsayin ranar fara jarrabawar wannan shekarar maimakon ranar...