fidelitybank

Ilimi

Mun baiwa gwamnati wa’adi ta gaggauta ceto ÆŠaliban koyon aikin likita 20 da aka sace – NANS

Ƙungiyar ɗaliban Najeriya (NANS), ta ba gwamnati wa’adin mako biyu ta ceto ɗaliban koyan aikin likita 20 da ƴan bindiga suka yi garkuwa da...

An tura tawagar ƙwararrun ƴan sanda su kuɓutar da Ɗalibai 20 da aka sace a Benue

Babban sifeton 'yansandan ƙasa, Kayode Egbetokun, ya bayar da umarnin tura ƙarin ƙwararrun jami'an rundunar zuwa jihar Benue, don taimakawa wajen kuɓutar da ɗaliban...

Sauran hukumomi ku yi koyi da EFCC wajen tallafawa dalibai – Kungiyar Dalibai

Kungiyar daliban Najeriya NANS, ta bukaci sauran kungiyoyi, masu zaman kansu da kungiyoyi su yi koyi da hukumar yaki da masu yi wa tattalin...

Za mu kara yawan makarantu 22 da dalibai za su ci gajiyar bashi – NELFUND

Asusun bayar da bashin karatu na (NELFUND), ya amince da ƙarin wasu manyan makarantu 22 a faɗin ƙasar waɗanda za ta bai wa ɗalibansu...

WAEC ta saki sakamakon jarabawar dalibai na shekarar 2024

A ranar Litinin din da ta gabata ne Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta Afirka ta Yamma (WAEC) ta fitar da sakamakon jarabawar kammala...

Popular

spot_imgspot_img

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp