Ƙungiyar Tsoffin Ɗaliban Jami'ar Bayero ta Kano, BUK, ƴan shekarar 1992 sun ci alwashin ɗorewa da bada tallafin naira miliyan 1 a kowacce shekara...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ware Naira biliyan 1.4 domin sake fasalin gina makarantu da shirye-shiryen samar da kayan aiki a fadin jihar baki daya.
Kamfanin...