fidelitybank

Ilimi

Ba gudu ba ja da baya a kan tsunduma yajin aiki – ASUU

Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) ta ce nan ba da dadewa ba za ta shiga yajin aikin sai baba-ta-gani, domin biyan bukatunsu  sama...

Matar da ake zargi da yunkurin sace dalibi a Kano ta shiga hannu

A na zargin wata mata da yunkurin yin garkuwa da wani dalibi mai shekaru 5 Bashir Jamilu, a Jihar Kano. Bashir Jamilu dan makarantar firamare...

Buhari ya fusata ASUU ko mai ya yi zafi haka?

Kungiyar malaman jami'o’i ta kasa ASUU ta nuna shakkunta game da kin cika alkawuran da gwamnatin shugaba Buhari ta dauka na samar da mafita...

Kar matasa su yarda a yi barandar siyasa da su a 2023 – Abdulasam Abubakar

Toshon shugaban kasa na rikon kwarya, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, ya gargaÉ—i 'yan siyasan Najeriya kada su yi amfani da matasa a matsayin...

An kashe dalibai 167 da malamai 3 a Yobe – Idi Barde

Gwamnatin Jihar Yobe ta ce, mayakan kungiyar Boko Haram sun kashe dalibai 167 da malamai 3 a jihar. Mataimakin gwamnan Yobe, Idi Barde Gubana, kuma...

Popular

spot_imgspot_img

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp