fidelitybank

Ilimi

Zaman yau da gobe ne zai nuna matsayar ASUU

Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa ASUU za ta yi zaman ta  na karshe a yau Asabar da gobe Lahadi, domin yanke shawara kan lamarin...

Masu yiwa hidima kasa sun shiga tsarin inshorar lafiya

Hukumar kula da masu yi wa kasa hidima ta Najeriya (NYSC), ta kaddamar da shirinta na shigar da masu hidimar cikin tsarin inshorar kula...

Da Dumi-Dumi: Allah ya yi wa mataimakin shugaban makarantar FCE ta Katsina rasuwa

Labari da muke samu a yanzu haka cewa, Allah ya yiwa mataimakin shugaban Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta Katsina, (FCE), Dr. Ibrahim Abubakar Gafai,...

Gwamnatin Kano za ta duba shekarun ritaya ga malamai

Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da kudurin tsare-tsare na nazari da daidaita shekarun yin ritaya ga malaman makarantu tare da kafa wani kwamiti...

Mutuwa mai yankan kauna: Dalibin da ya kammala digiri ya rasu a hadarin mota

Labari da muke samu ya nuna cewa, Allah ya yiwa wani dalibin jami'ar Ahmadu Bello University (ABU), Zaria rasuwa. Dalibin Bashir Maiwada Zubairu wanda ya...

Popular

spot_imgspot_img

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp