Gwamnatin Jihar Legas ta rufe wata makaranta mai suna Unic Vilos Montessori, sakamakon dukan wata yarinya mai shekara biyu da malamin makarantar ya yi...
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero da sauran manyan baki sun yi kira ga ’ya’yan kungiyar tsofaffin daliban jami’ar Bayero na ɓangaren...