Labari da muke samu ya nuna cewa, Allah ya yiwa wani dalibin jami'ar Ahmadu Bello University (ABU), Zaria rasuwa.
Dalibin Bashir Maiwada Zubairu wanda ya...
Toshon shugaban kasa na rikon kwarya, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, ya gargaÉ—i 'yan siyasan Najeriya kada su yi amfani da matasa a matsayin...