Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero da sauran manyan baki sun yi kira ga ’ya’yan kungiyar tsofaffin daliban jami’ar Bayero na ɓangaren...
Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da kudurin tsare-tsare na nazari da daidaita shekarun yin ritaya ga malaman makarantu tare da kafa wani kwamiti...