An tashi baran-baran a tattaunawa tsakanin ministan ilimi Adamu Adamu da shugabannin ɗalibai a Najeriya kan batun yajin aikin ƙungiyar malaman jami’a ta ASUU...
Najeriya za ta fara kwaso ƴan ƙasarta da suka tsallaka makwabtan Ukraine domin gujewa yaƙi, kamar yadda ministan harakokin waje ya bayyana.
Ministan ya ce,...
Kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU, ta musanta labarin da ke yawo cewa ta na bukatar Naira 1 daga wajen gwamnatin tarayya.
Shugaban kungiyar na kasa,...
Ɗaliban jami'o'i a jihar Kano, sun fito zanga-zanga, domin nuna rashin jnn daɗinsu kan yajin aikin da ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU ke yi...