Ɗaliban jami'o'i a jihar Kano, sun fito zanga-zanga, domin nuna rashin jnn daɗinsu kan yajin aikin da ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU ke yi...
Wasu 'yan Najeriya sun samu damar tsallakawa zuwa kasar Poland mai maƙotaka da kasar Ukraine.
Wani da ake zaton jami'in jakadancin Najeriya ne a Poland...