fidelitybank

Ilimi

Da gangan Ukraine ke yin garkuwa da daliban Afrika domin ta kare kanta – Putin

Shugaban Rasha Vladmir Putin, ya ce, da gangan hukumomin Ukraine ke garkuwa da ɗaliban Afrika da na sauran ƙasashen duniya da ke karatu a...

Ina ba ku shawara ku yi murabus, idan ba za ku iya taimakawa mutanen da ya dace ba – Sunusi II

Malam Muhammadu Sanusi II ya yi bayanin abin da ya kai shi ga rasa kujerar gwamnan CBN da sarauta sa. Tsohon Sarkin ya yi wannan...

Yajin aikin ASUU: An ta shi babu dadi tsakanin ministan ilimi da shugabannin dalibai

An tashi baran-baran a tattaunawa tsakanin ministan ilimi Adamu Adamu da shugabannin ɗalibai a Najeriya kan batun yajin aikin ƙungiyar malaman jami’a ta ASUU...

Za mu fara kwaso daliban mu na Ukraine – Gwamnatin Najeriya

Najeriya za ta fara kwaso ƴan ƙasarta da suka tsallaka makwabtan Ukraine domin gujewa yaƙi, kamar yadda ministan harakokin waje ya bayyana. Ministan ya ce,...

ASUU ta musanta bukatar karbar Naira tiriliyan 1 a wajen gwamnati

Kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU, ta musanta labarin da ke yawo cewa ta na bukatar Naira 1 daga wajen gwamnatin tarayya. Shugaban kungiyar na kasa,...

Popular

spot_imgspot_img

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp