fidelitybank

Ilimi

Cibiyoyin jarabawa zasu iya Æ™ara kuÉ—i – JAMB

Magatakardar hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta kasa (JAMB) Farfesa Ishaq Oloyede, ya ce hukumar ta baiwa cibiyoyin jarabawar na’ura mai kwakwalwa (CBT) damar...

Limamin da aka kora a Abuja a kan Caccakar shugabanni ya samu sabon Masallaci

Tsohon Babban Limamin Masallacin Majalisar Dokoki ta Kasa, Sheikh Muhammad Nuru Khalid, ya bayyana cewa ya tsaya tsayin daka da talakawan Najeriya, kuma shi...

Limamin masallaci kuma Sufeta ƴan sanda ya shaƙi iska bayan biyan kuɗin fansa

Iyalan wani dan sanda, Sufeta Kamarudeen Bello, da aka yi garkuwa da shi a wani masallaci a jihar Ogun a makon jiya, sun biya...

Kotun Kano ta aike da shugaban basu yarda da addini ba

Wata babar kotu da ke Kano ta sake aike wa da Mubarak Bala gidan yari, saboda rashin gabatar wa kotu kwararan hujojin da za...

Daga ƙarshe an kori limamin Apo Sheikh Nuru Khalid

Shugaban kwamitin Masallacin Rukunin Gidajen Yan Majalisa na Apo, Sanata Sa'idu Muhammad Dansadau, ya ce, sun kori Sheikh Nuru Khalid daga limancin masallacin gaba...

Popular

spot_imgspot_img

bbc naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp