fidelitybank

Ilimi

Ganduje ya jajantawa ‘yan Da’awar da suka ransu a hanyar Sumaila

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, a ranar Lahadin ya jajantawa iyalan malaman addinin Islama guda shida da suka rasa rayukansu a wani hatsarin...

An baiwa musulman Indiya wa’adi su cire amsakuwar masallatai

Shugaban Jam’iyyar Maharashtra Navnirman Sena (MNS) Raj Thackeray ya ce ba ya son tashin hankali a Maharashtra. Don haka ya ce Musulmi su fahimci...

Saudiyya ta gargaÉ—i limamai masu sallar tahajjud

Ma'aikatar Harkokin Addini ta Saudiyya ta jaddada wa limamai a masallatan ƙasar da ke jan sallar dare ta tahajjud da su daina tsawaita addu'o'in...

Zanga-zanga ta É“arke a kan É—an siyasa mai tsatsauran ra’ayi a Sweden da ya Æ™ona Al Kur’ani

Mummunan rikici ya barke a kasar Sweden a makon nan a birnin Linköping da ke gaɓar tekun gabashin ƙasar, inda aka yi arangama tsakanin...

Allah wadai da harin Isra’ila a masallacin Al’Aqsa na Ƙudus – Ƙungiyar Musulman Duniya

Ƙungiyar haɗin kan ƙasashen Musulmi, OIC ta yi Allah wadai da farmakin da sojojin Isra’ila suka kai da ya raunata Falasdinawa 150 a Masallacin...

Popular

spot_imgspot_img

legit nig. news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp