Hukumomi a Saudiyya sun bayyana cewa mahajjata fiye da miliyan biyu ne suka yi Qiyamul Layli a Masallacin Harami.
Shafin intanet na Haramain Sharifain ne...
Wata kungiya mai fafutukar kawo sauyi a makarantun Tsangaya, Khalifa Dankadai Charity (KDC), ta bullo da wani shiri na karfafawa dalibai 6,000 na makarantun...