fidelitybank

Ilimi

Ba a ga watan Shawwal ba a Saudiyya

Kasar Saudiyya ta ayyana ranar Litinin 2 ga watan Mayu a matsayin ranar Sallah ta Eid-el Fitr, saboda ba a ga watan Shawwal ba. Ba...

Shugaban ƙasar Ivory Coast ya ziyarci masallaci da ƙabarin Manzon Allah (SAW)

Shugaban Ivory Coast Alassane Ouattara ya kai ziyara Masallacin Manzon Allah da ƙabarinsa a Madina. Shafin Haramain Shrifain ya wallafa hotunan shugaban a Masallacin Manzon...

Sarki Salman ya isa Makkah domin kammala azumin watan Ramadan

Sarki Salman ya isa fadar Al-Safa da ke Makkah daga Jeddah a daren Juma’a domin kammala azumin watan Ramadan, kamar yadda kafofin yaɗa labaran...

Saudiyya ta buÉ—ewa sabon shugaban Pakistan Æ™ofar Ka’aba

An buÉ—e wa sabon Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif kofar Ka'aba a lokacin da yake gudanar da Umrah a Makkah a yau Asabar. Shafin Haramain Sharifain...

Antonio Guterres zai ziyarci Najeriya saboda watan Ramadan

Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres na shirin fara ziyarar nuna goyon baya ga watan Ramadan a wasu kasashen yammacin Afirka uku. A ranar...

Popular

spot_imgspot_img

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp