fidelitybank

Ilimi

Da alama babu ranar janye yajin aikin malaman jami’o’i ASUU

Rahotanni sun ce an kasa cimma matsaya tsakanin ƙungiyar Malaman Jami’oi da gwamnatin Tarayya, kan yajin aikin da ƙungiyar ta shafe matanni tana yi. Tun...

Masu ruwa da tsaki a addini ku zauna lafiya a Borno – ‘Yan sanda

Rundunar ‘yan sandan jihar Borno, ta yi kira ga masu ruwa da tsaki a harkokin addini da su guji duk wani abu da zai...

An kara wa’adin mako guda na komawa makaranta a Sokoto

Gwamnatin jihar Sokoto ta sanar da dakatar da bude makarantun gaba da sakandare a jihar zuwa mako guda. Kamfanin dillancin labaran kasa (NAN) ya ruwaito...

Da Dumi-Dumi: Dalibai sun kona dalibar da ta yi batanci ga fiyayyen halita

Wata dalibar kwalejin ilimi ta Shehu Shagari da ke jihar Sokoto aN kona ta, da ta fito daga makarantar saboda zargin batanci ga Annabi...

Gwamnati da ASUU ku sasanta a koma aiki

Samson Oyelere, Sakataren kungiyar Malamai ta kasa (NUT), reshen Ogun, ya bukaci Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) da su rungumi zaman lafiya,...

Popular

spot_imgspot_img

vgn news today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp