fidelitybank

Ilimi

Da Dumi-Dumi: Za a fara jigilar Alhazan Najeriya zuwa kasar Saudiyya

A yau Alhamis ne jigilar mahajjatan Najeriya kashin farko na maniyyata aikin hajjin shekarar 2022 zuwa kasar Saudiyya zai tashi daga filin jirgin saman...

Masu yi wa kasa hidima NYSC su yi gwajin kwaya kafin fara aikin – NDLEA

Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), Brig. Janar Mohamed Buba Marwa (Mai Ritaya), ya bukaci matasa masu yi...

Kotu ta umarci EFCC ta kwace jami’ar wanda ake tuhuma da rashawa

Wata Kotu ta umarci hukumar yaƙi da rashawa ta EFCC ta ƙwace jami'ar Nok mai zaman kanta mallakin wani tsohon babban jami'in gwamnati da...

NECO ta Æ™ara tsawaita wa’adin jarabawa

Hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO) ta kara wa’adin rajistar jarrabawar kammala sakandare (SSCE) na shekarar 2022. PlatinumPost ta ba da rahoton cewa, lokacin rajistar...

An samu rarrabuwar kawuna tsakanin ASUU da jami’ar Ekiti

Mahukuntan Jami’ar Jihar Ekiti, Ado-Ekiti (EKSU) da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun samu rarrabuwar kawuna kan yadda ake dawo da harkokin ilimi a makarantar. Jami'ar...

Popular

spot_imgspot_img

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp