Wata kungiyar matasa karkashin kungiyar Asiwaju National Students Support Organisation (ANSSO), ta yaba da fitowar Asiwaju Bola Tinubu a matsayin dan takarar shugaban kasa...
Shugaban ofishin hukumar jarabawar Afirka ta Yamma a Najeriya (WAEC), Patrick Areghan, a ranar Alhamis, ya ce, an kama wasu ma’aikata kusan 10, bisa...
Rukunni farko na alhazan Najeriya sun isa Saudiyya a fara shirye-shiryen aikin hajjin bana.
Wannan shi ne karon farko da mahajjata daga Najeriya ke samun...