fidelitybank

Ilimi

Da ÆŠumi-ÆŠumi: Kotun koli ta dakatar da jihar Legas daga dokar hana sanya Hijabi ga É—alibai

Kotun koli ta dakatar da jihar Legas kan dokar hana sanya hijabi da dalibai mata musulmi ke yi a makarantun gwamnati a jihar. A wani...

ÆŠalibai ku zaÉ“i shugaba mai irin ra’ayin ku – Ƙungiyar É—alibai

Kungiyar dalibai ta kasa (NANS), ta bukaci dalibai da matasa da su farka daga barcin da suke yi na siyasa, su kuma shirya don...

UNICEF ta sanya yara mata sama da 300,000 a makarntu Katsina

A wani bangare na aikinta na bunkasa guraben ilimi a tsakanin yara mata, Asusun Tallafawa Yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya sanya yara...

Kotu ta umarci mai yi wa kasa hidima da ya share Coci na tsawon wata 6

Wata babbar kotun tarayya da ke Kubwa a Abuja, a ranar Larabar da ta gabata, ta umarci wani matashi dan shekara 30 da haihuwa...

Da Dumi-Dumi: An yi garkuwa da malamin Cocin Jos

Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta tabbatar da yin garkuwa da Rev Father James Kantonma, limamin cocin Katolika na cocin St Anthony, Angware a...

Popular

spot_imgspot_img

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp