Gwamnatin jihar Enugu ta samu lasisin wucin gadi daga Hukumar Kula da Jami’o’i ta kasa (NUC), don gudanar da Jami’ar Kimiyya da Fasaha (SUMAS).
Jami'ar...
Magatakardar hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB, Farfesa Ishaq ya ce, Yajin aikin da kungiyoyin kwadago ke yi a makarantun...