Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar wannan shekara.
Hukumar ta ce sakamakon ya nuna kashi 60.55 na É—aliban da...
Kwamitin majalisar wakilai da ke kula da korafe-korafen jama'a ta gayyaci shugaban Jami'ar Tarayya ta Dutsin-Ma da ke jihar Katsina, Farfesa Armayau Hamisu Bichi...