fidelitybank

Ilimi

Gwamnatin Oyo za ta sassauta ayyukan Hajji tare da gyara sansanin maniyata – Seyi

Gwamnan jihar Oyo, ‘Seyi Makinde, ya bada tabbacin cewa gwamnatin sa za ta sassauta ayyukan Hajji tare da sanya sansanin Alhazai na Olodo ya...

Gwamnatin Amurka za ta rushe makarantar da É—an bindiga ya kashe yara É—alibai

Magajin garin birnin Uvalde a jihar Texas ta Amurka ya ce, za a rushe makarantar nan da wani É—an bindiga ya kashe yara 19...

Ba zamu karÉ“i shaidar karatun digiri na Ukraine ba – Najeriya

Hukumomin ƙasar nan ta ce, ba za ta yarda da duk wata shaidar karatu ba kan likitanci da ɗalibai suka samu daga jami'o'in Ukraine...

Har yanzu akwai kusan Æ´an makarantar Chibok 20 a hannun Æ´an ta’adda – WaÉ—anda suka tsira

Dakarun rundunar soji ta Operation Hadin Kai, sun ceto wasu ‘yan matan Chibok biyu a dajin Sambisa. Wannan ya zo ne shekaru takwas bayan da...

Shugaban karamar hukumar Ungogo ya biyawa dalibai dubu daya kudin jarabawa

Shugaban karamar hukumar Ungogo a Jihar Kano, a kokarinsa ya tallafa wa iyaye marasa galihu da ke fama da matsalar kasa biyan kudin jarabawa,...

Popular

spot_imgspot_img

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp